NAIRA TA SAMU KOMA BAYA A KASUWAR CANJI BAYAN TAGAZAWA

Naira ta samu koma baya a kasuwar canji bayan a makwan jiya ta dan tagaza da zama naira 540 kan dala daya.
Zuwa rubuta wannan labari a Lagos a na canja dala kan naira 560 da ya nuna naira ta samu koma baya da naira 20.
A Abujs dala daya kan tashi kan naira 556-557.
Hakan na faruwa ne daidai lokacin da a ke sa ran naira za ta cigaba da samun riba kan dala har da masu hasashen zuwa karshen shekarar nan dalar za ta koma kasa da naira 500 a kasuwar canji.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram