An Hana Ma’aikatan Da Ke Aiki A Sakatariyar Gwamnatin Tarayya Shiga Sakatariyar Saboda Rashin Yin Rigakafin Korona

An hana ma’aika shiga babbar skatariyar gwamantim tarayya a Abuja saboda rashin nuna shaidar yin allurar rigakafin korona.

Majiyar Jakdiya ta jaridar Amimya ta ce ma’aikatn an gansu sun yi cirko-cirko bakin kofar shiga sakayariyar.

Maikata a bakin kofar shiga sakatariyar
Hoto: Ikechukwu

Wannan dai bai rasa nasaba da umarnin da gwamnatin ta bayar na cewa duk wani ma’aikaci da ke aiki ƙarƙashinta to kasance ya yi allurar figakafin kafin zuwa yau Litinin ɗaya ga watan Disamba na shekarar 2021.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram