DSS Sun Gaiyaci Wadda Ta Shirya Zanga-Zangar Lumana Kan Matsalar Tsaro A Arewa.

Yan sandan farin kaya wato DSS sun gaiyaci Zainab Nasir Ahmad ɗaya daga cikin waɗanda suka jagiranci zanga-zangar lumana mai taken #NoMoreBloodShed, da aka shirya a jahar Kano.

Zanga-zangar dai an shirya ta ne domin jawo hankalin gwamnati kan kashe-kashen da ake a Arewacin Najeriya musamman yadda a kwanan nan aka kashe matafiya 42 a Sokoto.

Daily Nigerian ta ruwaito Zainab ta shaida mata cewa ita dai kawai an kirawo ta daga hukumar an anfaɗa mata ta zo ofishin DSS ana neman ta kuma sakamakon yin zanga-zangar luma da suka yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram