Sarkin Kano Na Shirin Angwancewa Da Masoyiyarsa Da Suka Daɗe Suna Soyayya

mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero na shirin angwancewa da masoyiyarsa mai suna Hajiyayye da su ka daɗe su na soyaiya, da ke unguwar Ɗorayi ta Jihar Kano.

Sakir Aminu Bayero, wanda matar shi ɗaya da ƴaƴa huɗu kamar yadda jaridar Daily Nigerian Hausa ta ambato, zai ƙara aure bayan shafe kusan shekaru talatin da mata ɗaya da yayi.

Bayanai sun ce shirye-shirye sun nisa tsakanin waliyyan Sarkin da kuma na ɓangaren amaryar.

Saidai an shirya yin bikin ne ba tare yin wani gagarumin biki ba sabo da Sarki mutum ne da baya son fankama bugu da ƙari itama amaryar dangin ta ba sanannu ba ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram