Da Ɗumi-ɗumi: a daidai lokacin da Buhari zai ziyarci Maiduguri Ƴan ta’addan Boko Haram sun harba makamin ƙare dangi a kusa da filin jirgi na Ngomari
A bayanan da mu ke samu kusan mutum 4 sun rasa rayukansu.
Rahotanni dai sun ce yau shugaba Buhari zai ziyarci Jahar Maiduguri domin ƙaddamar da wasu ayyukan da Gwamnan jahar ya yi.