Waiwaye: Jakadiya ta yi waiwaye akan wasu dazuka masu haɗari da manyan wahalhalun da aka sha a lokacin da Gwamnan jahar Katsina Aminu Masari ya ke shiga dazukan da ƴan ta’adda suke da zama domin yin sasanci da su a shekaru biyu da watanni da suka wuce.
Dannan hoton da ke ƙasa don kallon bidiyon