Cutar Korona Ta Saki Garba Shehu

Babban mataimaki na musamman a kan harkokin yaɗa labarai na shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu,
ya sanar da warkewarsa daga cutar COVID-19.

Garba Shehu ya wallafa saƙo ne a shafinsa na Facebook, a ranar Larabar nan, yana mai godiya ga Allah da kuma mutanen da suka nuna jimaminsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram