An Fitar Da Jadawalin Cin Kofin Gasar FA Zagaye Na Hudu

A daren Lahadi ne aka tsara jadawalin zagaye na hudu na gasar cin kofin FA.

Leicester City mai rike da kofin za ta kara da mai nasara tsakanin Nottingham Forest a zagaye na hudu.

Manchester City za ta karbi bakuncin Fulham a gasar.

A kasa akwai cikar jadawalin zagaye na hudu na gasar cin kofin FA:

Wolves vs Norwich City

Manchester City vs Fulham

Nottingham Forest ko Arsenal vs Leicester City

Stoke City vs Wigan

Liverpool vs Cardiff City

Tottenham vs Brighton

Manchester United ko Aston Villa vs Middlesbrough

Kidderminster Harriers vs West Ham

Everton vs Brentford

Chelsea vs Plymouth Argyle

Southampton vs Coventry City

Cambridge United vs Luton Town

Peterborough United vs QPR

Huddersfield Town vs Barnsley

Bournemouth vs Boreham Wood

Crystal Palace vs Hartlepool United

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram