Na So A Ce Ɗangote Mahaifina Ne – Cewar Mawaƙiya Tiwa Savage

Fitacciyar Mawaƙiyar nan Tiwa Savage tace taso ace wanda yafi kowa kuɗi a Afirka Aliko Ɗangote shine mahaifin ta.

Savage ta bayyana haka a shafin ta na Snapchat a ranar Alhamis, inda ta bayyana baƙin ciki na yadda tasha wahala wajen yin kuɗi.

Ta rubuta; “ina da wani taro. Amma ba abune mai sauƙi wajen yin kuɗi. Allah ne ya taimake ni, amma miyasa Babana bai zama Ɗangote ko kuma wani kamar haka.

Mahaifiyar mawaƙiyar ta mutu a ranar 19 ga watan Yuni na shekara 2021 an binne shi a Lagos, ana yin haka na fara shan kwaki da ruwa.

A lokacin da take sanar da rasuwar ya a kafar sadarwa ta zamani, Mawaƙiyar ta bayyana shi a matsayin mai ƙarfafa mutane.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram