Na Yi Ritaya Daga Tarawa Da Mata Har Su Yi Ciki – In Ji Mawaƙi 2Baba

Sanannen Mawaƙin nan Innocent Idibia da akafi sani da 2Baba ya sanar da cewa daga yanzu ya daina yiwa mata ciki.

Tuface ya bayyana haka a lokacin yake yin wata waƙar sa, True Love a lokacin wani taro a Jahar Benue, inda yake tambayar masu sauraron waƙar shi mai suna “ina masoyana na gaskiya”.

Rashin maida mashi jawabi shiya sanya yake irin wannan Maganar.

A halin yanzu Tuface yana da ƴaƴa guda 7, tarayyar shi da Mama pero ya Sanya ya samu ƴaƴa 3, tare da Sumbo Adeoye mawaƙiya ya sanya ya samu guda biyu.

Ya kuma auri ƴar wasan Kwaikwayo Annie, kuma tarayyar su da’ita, ta sanya ya samu ɗiya guda biyu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram