Yanzu-yanzu: Buni Ya Sanar Da Ranar Da APC Zata Yi Babban Taronta Na Ƙasa

Shugaban kwamitin riko da tsare-tsare na musamman na jam’iyyar APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya bayyana cewa za a gudanar da babban taron jam’iyyar na kasa a ranar 26 ga watan Fabrairu.

Buni ya bayyana haka ne a ranar Talata a Abuja yayin da yake gabatar da jawabi a wurin taron mata na Progressive Women Congress da ake gudanar a Babban Birnin Tarayya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram