Aikin gadar kasar ya ci rayuka a Katsina

kankare ya subuce s motar da ke daukarsa ya fada ma ma’aikatan da ke aikin gadar kasa da gwamnatin jahar katsina ke ginawa a daidai kan shatale-talen kofar kaura da ke cikin birnin hajar katsina

Kamar yadda kafar sadarwa ta, Katsina City News ta ruwaito cewa, a ranar Talata nan, 25 ga watan Janairu Kankaren fado ya danne ma’aikata inda a nan take aka samu asarar Rai, yayin da kuma ƙasar ta danne fiye da Mutane biyar,

Shedun gani da ido sun sheda cewa, Kankaren ya kwace ma Motar da ke riƙe da shi, inda ya Danne masu taimaka ma Motar cirar kankaren, inda nan take ɗaya daga ciki ya Mutu, sauran kuma suna cikin mawuyacin Hali.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram