Wasu aatasa a jahar Katsina sun taru a gaban fadar mai martaba sarki Abdulmumini Kabir Usman domin bayyana ra’ayinsu game da son mataimakin shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya gaji shugaba Buhari a 2023.
Ku kalli bidiyon inda matasan ke cewa Najeriya Sai Osinbajo.
Wannan lamari ya faru ne a daidai lokacin da Osinbajo ya kai ziyarar gaisuwa game da rasuwar mahaifiyar babban ɗan kasuwar jahar Alh. Ɗahiru Mangal a yau Lahadi.