Matsalar Rashin Tsaro Na Gab Da Zama Tarihi A Najeriya – Osinbajo

Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa matsalar rashin tsaro da ke addabar ƙasara ta kusa zama tarihi a yankunan da al’amarin ya shafa.

Kafar sadarwa ta Kakaki Network ta ruwaito cewa, Osinbajo ya sanar da haka ne a yau Lahadi a fadar mai martaba Sarkin Katsina, Dr. Abdulmumini Kabir Usman a yayin da ya kawo ziyarar ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar babban ɗan kasuwar jihar, Alhaji Ɗahiru Mangal ga gwamnati da kuma al’umma.

OsinbajoYa kuma nuna jin daɗi bisa yadda harkar tsaro ta inganta a jihar Katsina bisa ga bayanin da gwamnan jihar, Aminu Masari ya yi masa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram