Hakika shaye-shaye na daga cikin irin abinda ke tunzura matasa yin abubuwa marasa kyau.
Ku kalli wannan bidiyon domin ganin yadda duk tarin yawansu mutum 2 ne kacal ba su tu’ammali da miyagun kwayoyi.
https://youtu.be/eemnr-bpq_w
Rundunar yansandan Kano ta kama su da zargin sata da fashi da makami.