Rundunar yansandan jahar Katsina ta kama wami matashi da ake zargi da yaudarar wata baiwar Allah malamar makaranta.
Ku shiga hoton da ke nan ƙasa domin kallon fira da matashin.
Kakakin rundunar yansandan jahar, SP Gambo isah ne ya gabatar da matashin a gaban manema labarai a jiya Litinin a hedikwatar yansandan.