Da Gaske Ne Ana Bada Dubu 2 A Matsayin Kuɗin Sallamar Aikin Fim – In Ji Naziru Sarkin Waƙa

Shararren mawaƙi Naziru Sarkin Waƙar Sarki Sanusi na II ya ce maganar da Ladin Cima ta yi a firar da BBC ta yi da ita ta cewa ana bata dubu biyu idan ta yi fim gaskiya ne.

Nazirun ya ce ba ma maganar dubu 2 ba wasu ƴan matan sai sun bada kansu ake saka su a fim don haka a rabu da Ladin Chima ta huta.

Kalli cikakken bayanin a cikin wannan bidiyon da ke ƙasa.

https://youtu.be/3U242JuoMvU

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram