Babban Firodusa Bashir Maishadda ya mayar da raddi game da goyon bayan da Naziru ya yi a kan maganar Ladin Cima da ta ce kuɗin da ake bata a harkar fim ba su wuce dubu 2 ba.
Maishadda ya yi raddin ne jim kaɗan bayan fitowar wani bidiyo da Naziru ya saki inda ya ke ƙalubalanta masu ganin laifin Ladin Cima.
Ga bidiyon Maishadda nan ƙasa ku kalla
https://youtu.be/9QDoEWdzdSE