Jami’an tsaro sun kamo wani ƙaramin yaro mai ƙaranci shekaru mai suna Sani Ƴan Nagge wanda ake zargin yan ta’adda sun saka shi harkar ta’addanci da neman mata.
Wannan yaro dai da yan jarida suka tattauna da shi ya shaida masu cewa bayan yan ta’addan sun tafi da shi sun koya mashi bindiga da kuma yin amfani da matan da suka yi garkuwa da su.
Ku kalli fira da yaron a cikin wannan bidiyon da ke ƙasa
https://youtu.be/wsAjRe7AI98