Ƴansanda A Katsina Sun Kama Ƴaran Ƙasurgumin Ɗan Ta’addan Nan Da Ake Kira Da ƊANƘARAMI

Rundunar ƴansanda ɗn jahar Katsina da ke Arewa maso yammacin MNajeriya ta ce ta kama wasu mutane biyu da ta ke zargin ƴaran shahararren ɗan ta’addan nan ne da ake kira Ɗanƙarami.

Kakakin rundunar SP Gambo Isah, a lokacin da ya ke gabatar da mutanen biyu gaban manema labarai ya ce ana zarginsu da alaƙa da haɗa da wasu ɓarayin daji wajen sace yayan wani mutum.

Ku kalli bidiyon firar da ƴansanda suka yi da su a nan ƙasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram