Shahararren mawaƙi Naziru Sarkin waƙa ya bada kyautar naira milyan 2 ga dattijuwa Ladin Cima domin ta ci gaba da sana’a
Naziru ya bayyana kyautar ne a cikiɗn wani faifan bidiyo da ya saki.
Kalli Naziru a cikin bidiyon nasa a nan ƙasa.
https://youtu.be/7ujPi1OUrjo
Haka kuma Nazirun ya ba yan fim ɗin haƙuri dangane da maganar da yayi wadda ba ta yi ma wasu masu shirya fina-finai daɗi ba.