Yansanda Na Zargin Wannan Matashin Da Yin Fuska Biyu Ga Aikace-aikacen Ƴan Ta’adda A Katsina

Jami’an tsaron yansanda a Katsina Sun kama wani matashi da ake zargi da hannu wajen kai ɓarayin daje gidajen mutane domin su satar masu shanu.

Matashin mai suna Rabilu Abdulwahab ɗan asalin ƙaramar hukumar Batsari ya ce abokanshi ne suka zo daga Abuja suka ce ya kai su inda zasu saci shanu.

Ku kalli cikakkiyar fira da matashin a cikin wannan bidiyon da ke ƙasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram