Rundunar ƴansandan jahar Katsina da ke Arewa maso yammacin Najeriya ta ja ankarar da al’umma kan wani sabon salo da ƴan ta’adda suka shigo da shi na amfani da mota wajen kai hare-hare.
Kakakin rundunar SP Gambo Isah ne ya sanar da haka a yayin da ya sanar da yan jarida nasarar da suka samu na kashe yan ta’adda 5 tare da jikkata wasu a jahar.
Ku kalli bidiyon a nan ƙasa