Ba Gobara Ba Ce Ta Tashi, Batira Ne Suka Kama Da Wuta A Hedikwatar Kuɗi.

Ma’aikar kuɗi ta Najeriya ta ce ba gobara ba ce batira ne suka kama da wuta a ma’aikatar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram