Da Ɗumi-Ɗumi: Ƴan Majalisar Dokokin Jahar Zamfara Sun Tsige Mataimakin Gwamnan Jahar Mahdi Aliyu

A Yau ranar Laraba ƴan majalisar dokoki na jahar Zamfara da ke Arewacin Najeriya sun sanar da tsige mataimakin gwamnan jahar Barista Mahdi Aliyu Gusau.

Kocin Ƙungiyar Mirandes Ya Koka Kan Yadda Sadiq Na Super Eagles Ya Jefa Ma Ƙungiyar Ƙwallaye 2

Majalisar a bayyana dalilinta na tsige mataimakin gwamnan inda ta ce ta same shi da rashin yin aikinshi yadda ya mata da kuma laifin almundahana da kuɗaɗen al’umma.

Hakazalika majalisar ta ce ta bi tsari da doka wajen tsige Mahdi kamar yadda doka ta tanada har ma ta ce sun zauna tare da sashen kula da harkokin tsarin shari’a wajen aiwatar da hukuncin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram