Gobara ta tashi a hedikwatar ma’aikatar kuɗi ta Najeriya da ke Abuja.
Babu tabbaci a game da ko me ya jawo gobarar sai dai tuni ma’aikatan kashe gobara suka isa wurin.
KARANTA WANNAN LABARIN:Najeriya Na Da kayayyakin Da Ake Muƙata Domin Samar Da Maganin Cutar Covid-19 — Masani
BBC ta ce Jaridar Punch a Najeriya ta ruwaito mai magana da yawun hukumar kashe gobara , Abraham Paul, ya ce ma’aikatansu na can suna ƙoƙarin tsaida gobarar.