Nan Gaba Zamu Ɗauki Mataki Kan Masu Gidajen Man Fetur Da Ke Sayar Da Lita Fiye Da 165 A Katsina

Shugaban ƙungiyar dillalan man fetur na ƙasa rashen jahar Katsina Alhaji Abbas Hamza ya ce abinda ya sanya suka kyale wasu masu gidajen man fetur suna sayar da lita fiye da 165 kamar yadda gwamnatin Najeriya ta amince a sayar.

Abbas Hamza ya ce rashin wadatuwar man fetur ɗin ya sanya dole suka haƙura wasu gidajen man suke saida ma mutane da tsada.

KARANTA WANNAN LABARIN: Ƴan Zanga-Zanga Sun Kusa Afka Ma Gidan Hadimin Masari A Katsina

Shugaban ya ce a halin yanzu akwai buƙatar ya wadatu tukuna kafin sau ɗauki matakin.

Abbas ya ce nan da sati biyu zuwa uku matsalar fetur ɗin zata warware don haka ya ce lokaci babu wani mutum ma da zai fara cewa zai sayar da shi da farashin da ba na gwamnati ba.

Ya ƙara da cewa, ko yanzu masu sayar da lita feye da 165 farashin gwamnati ba waɗanda ke sawo futur ɗin ba ne daga .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram