Sanata Shehu Sani ya ce yan Najeriya masu hankoron su je kasashen waje su yi
karatu dama hakura suka yi suka tsaya cikin kasar suka yi karatun.
KARANTA WANNAN LABARIN: Wasu Da Ake Zargin ‘Yan Sa Kai Ne Sun Kashe Wani Bafulatani ‘Yan sanda Sun Kama Su A Katsina
Sanata Sani ya ce gara su tsaya su ji da hayaniyar ASUU da su afka ma yake-yake ko fuskanar barazana da nuna banbanci.
Sanatan ya dora wannan bayanin ne a shafinsa na Twitter.