Harin Rasha Ya lalata Tirken GidanTalabijin Na Kyiv, In ji Hukumomi A Ukraine

Dakarun sojin Rasha sun kaddamar da hari kan Tirken Na’ura Talbijin a Birnin Kyiv Wanda ya kawo cikas ga yada shirye-shirye, kamar yadda Mai bada shawara kan harkokin kasashen waje na Ukraine Anton Herashcenko ya bayyana.

Sai dai wata kafar Talbijin ta cikin Gida a Ukraine ta bayyana cewa, dayuwar komai ya dai daita.

ARANTA KUMA: Birtaniya Ba Ta Yarda Ta Tura Dakarunta Ukraine Don Yin Taho Mu Gamu Da Rasha Ba

Jaridar The Kyiv Independent dake yada labarai ta harshen Turancin a kasar Ukraine ta bayyana cewa, Kafar Talbijin din na kasar ya tsaya cak da yada Shirye-Shiryensa, sakamakon mummunan harin daga dakarun kasar Rasha.

Sai dai har kawo hada wannan rahoton Kafar Talbijin na Al-Jazeera Bai iya tabbatar da wadannan ikirariba da Kafafen yada labarai na kasar Ukraine ke yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram