Cikin Shekaru 2, Najeriya Ta Samu Mutane Dubu 250,00 D Suka Kamu Da Cutar Covid-19, Inda 3,000 Suka Mutu – NCDC

Hukumar Kula da Manyan Cututtuka ta Ƙasa NCDC, ta ce a cikin Shekaru 2 ta samu mutane dubu 250,000, tare da mutuwar mutane 3,000 a Ƙasar.np

Cibiyar a cikin jawabin data fitar, ta bayyana cewa, a wani ƙoƙari na inganta ɓangaren Lafiya, da kuma kula da manyan Cututtuka, da kuma bada gaggawa ga Cututtuka masu tasowa, Ƙasar nan dai ta ɗauki darasi.

Ta bayyana cewar ranar 27 ga watan Fabrairu yayi dai-dai da ranar da Ƙasar ta cika shekaru biyu da cutar, inda a ranar ta gano mutum na farko da aka samu yana da cutar a Najeriya.

KARANTA KUMA: Ya Kamata Putin Ya Daina Kawo Mana Hari Ya Bari Mu Sasanta – In ji Shugaban Ukraine.

A cewar NCDC, cutar Covid-19 ta zamanto cuta da aka fuskanta a duniya, tana da kuma samfarin ta masu hatsari, duk da yanayin da take.

Sanarwar tayi dubi dacewar “wannan ya sanya mun koyi darasi daga wannan annoba na ɗaukar matakan gaggawa. Yanzu Dole mu tun kari ɓarkewar cutar Kwalara, da Zazzaɓin Lassa, daya haɗu da cutar Covid-19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram