Rahotanni na nuna cewa matar Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi a yayin da ake ci gaba da sauraron shari’ar mijinta a wata babbar kotu a Abuja.
An nuno mutane dauke da ita yayin da ake fito da ita daga cikin kotun inda ake kokarin taimakonta.
Wasu dai da kusa da ita kamar yadda BBC ta ruwaito cewa Asma ce ta taso mata.