Shugaan Najeriya Muhammadu Buhari ya gargaɗi dimbin al’umma jam’iyyarsa ta APC da cewa kar su kuskura su yi kuskuren da zai sanya jam’iyyar adawa ta PDP ta dawo ta amshe mulkin Najeriya.
A cewarsa in har suka yi kuskure PDP ta amshe mulki daga hannunsu to zata maida ƙasar ƴar gidan jiya.