Masari Na Shirye-Shiryen Maida Ƴan Bangar Siyasa Makarantar Allo Domin A Saita Su

Gwamanin Aminu Masari ta ce tana shirye-shiryen maida matasa masu bangar siyasa makarantar allo domin su samu ilimin addini.

Kalli kabarin a cikin wannan bidiyon da ke ƙasa.

Mai bai wa gwamnan shawara akan sha’anin tsaro, Ibrahim Katsina ne ya faɗi haka a yayin da ya ke ganawa da manema labarai a wajen wani taro da suka shirya da malaman addini domin shawo kan matsalar tsaro da ke addabar jahar.

Bidiyo: #alfijirradio

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram