Rahama Sadau Ta Yi Ma Shugabannin Najeriya Allah Ya Isa

Shahararriyar jarumar nan ta fina-finan hausa, Rahama Sadau ta ce Najeriya kasa ce wacce ta gaza.

Hakazalika ma Sadau ta kira shugabannin Najeriya da wadanda suka gaza tabuwa komai ga yan kasar.

Jarumar ta dora wannan bayani ne a shafinta na Twitter a cikin harshen turanci.

Daga karshe dai jaruma Sadau ta yi Allah ya isa har sau uku.

Najeriya dai na tattare da kalubale na tsaro da suka yi mata katutu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram