Jami’an hukumar kwastan sun kama kayayyakin da darajar harajinsu ta haura milyan 42 a Katsina.
Shugaban hukumar Idris Wada Cheɗi ne ya bayyana haka a yayin taron menema labarai da suke yi a duk ƙarshen wata.
Kalli bidiyon a nan ƙasa.
Daga cikin kayyakin da suka kama, sun haɗa da shinkafa da taliya da madara da aya da dai sauransu.