Yanzu-yanzu: Buhari Ya Karbi Bakuncin Sabon Shugaban Jam’iyyar APC Adamu

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin zababben shugaban jam’iyyar APC mai mulki ta kasa, Sanata Abdullahi Adamu a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Adamu ya samu rakiyar tsohon shugaban kwamitin riko na jam’iyyar APC da gwamnan Yobe Mai Mala Buni.

Sabon Shugaban jam’iyyar ya ziyarci fadar shugaban kasa a karon farko tun bayan da ya hau sabon mukaminsa na shugaban jam’iyya mai mulki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram