Ba Na Buƙatar Na Zama Gwamnan Katsina – Sirika

Ministn sufuri jiragen sama na Najeriya Sanata Hadi Sirika ya bayyana cewa shi ba ya biƙatar ya zama gwamnan jahar Katsina.

Kamar yadda kafar sadarwar zamani ta Katsina City News ta ruwaito, ta ce Sanatan ya ce shi abinda ya fi so a yanzu shi ne Allah ya ya biya ma shi buƙatunsa na alheri.

Katsina City News ɗin kuma ta ruwaito cewa Ministan ya ce yana addu’ar Allah ya sanya shi Aljannanr Firdausi.

A baya dai an ta raɗe-raɗin cewa Ministan na so ya zo ya yi takarar gwamnan jahar ta Katsina.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram