Da Ɗuminsa: Ministan Shari’a Ya Bayyana Ƙudirinsa Na Tsayawa Takarar Gwamnan Jihar Kebbi

Ministan Shari’a Kuma Antoni Janar na kasa Abubakar Malami SAN ya bayyana Aniyarsa na tsayawa takarar kujerar gwamnan jihar Kebbi karkashin inuwar jam’iyar APC

A yayin Taron Sakataren gwamnatin jihar , Kakakin Majalissar Jiha, Yan Majalissun Tarayya, Wakilan kungiyoyin mata, masu bukata ta musamman, Magoya baya, da kuma shugabannin jam’iyar APC na daga cikin wadanda suka halarci taron.

Kazalika da suka zanta da wakilin mu, Magoya baya da kuma sauran masu ruwa da tsaki na jam’iyar APC reshen jihar sun nuna goyan bayan su ga Kudirin na Ministan Shari’a.

Har izuwa lokacin hada wannan rahoton dai ana ci gaba da wannan taro

A kwai Karin bayani……..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram