Indai Gwamnati Ta Cika Mana Alƙawari, Litinin Mai Zuwa Ɗalibai Zasu Koma – ASUU

Indai Gwamnati ta cika mana Alƙawari, Litinin Mai Zuwa Ɗalibai zasu Koma – ASUU.

Biyo bayan zaman tattaunawar da Fadar shugaban kasa tayi da kungiyar ASUU a daren yau, Kungiyar Malaman Jami’oin ta bayyana cewar, Akwai yiwuwar Dalibai su sake komawa Makarantunsu.

ASUU ta bayyana cewa, Madamar Gwamnati ta cika Alkawalin dake tsakaninsu, kungiyar na Sa ran komawa a bakin aiki daga ranar Litinin din makon gobe, don haka dalibai su zama a cikin shirin jin Matsayar Kungiyar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram