Atiku Ya Kori Mai Kula Da Shafukan Sadarwa Kan Rubutu Ba Da Izininsa Ba

Atiku ya kori mai kula da shafukan sada zumunta kan rubutu ba da izininsa ba

Alhaji Atiku Abubakar ya kori mai kula da shafukan sada zumuntar sa biyo bayan wani rubutu da ya yi batare da izinin saba, bakuma tare da izinin ofishin dake kula da watsa labaran sa ba.

Kamar yadda aka sani, Alhaji Atiku Abubakar ya rubuta a shafinsa na Instagram, Twitter da Facebook cewa duk wani rubutu da ba’a ga A.A a karshen saba, to ba daga gurinsa ya fito ba. Daga gurin ma’aikatan sa ne, masu kula da kafofin sadar wa.

A karshe Alhaji Atiku Abubakar yana bada hakuri akan wannan rubutun da ma’aikacin sa yayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram