Kwamitin shirya zaɓen fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP ya sanar da tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Atiku Abubakar a matsayin wanda ya lashe zaɓen fitar da ɗan takarar da jam’iyyar za ta tsayar a matsayin wanda zai yi takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashinta a zaɓen 2023.
Atiku dai ya samu ƙuri’u kimanin 370 yayin da sauran yan takarar suka samu ƙasa da 300