Da Ɗumi-Ɗuminsa: Gidan Man AA Rano Ya Kama Da Wuta A Kano

ƊUMI-ƊUMI: Gidan man AA Rano ya kama da wuta a Kano

Gidan man AA Rano da ke unguwar Bompai a safiyar yau Alhamis.

Rahotanni sun baiyana cewa wutar ta kama wani babur din adaidaita sahu.

A halin yanzu dai jami’an hukumar Kwana-kwana sun garzaya su na ƙoƙarin kashe wutar.

Kawo yanzu dai ba a san menene musabbabin wutar da kuma irin asarar da a ka yi ba.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram