Kazamin Faɗa Ya Kaure A Oroma Na Ƙasar Habasha
Jami’iyu adawa guda biyu a yankin Oroma na kasar Habasha na fada da junansu kan wata Tuta da ake kallo mastayin nuna turjiya ga al’umma yankin Oroma.
Jami’iyar rajin neman incin kan yankin Oroma, (OLF) tace bata ji dadin yadda taga hoton Jawar Muhammad na Jam’iyar (OFC) rike da tutar ba a yankin turai.
Sai dai Jawar wanda sanannan dan siyasa ne , an sake shi daga gudan gyara hali bayan ya shafe watanni 18 a tsare, har yanzu bai mayarda martani ba kan lamarin.
A wani labarin Kuma na daban