JAMB Ta Gargaɗi Manyan Makarantu Kan Canjawa Ɗalibai Kwasa-kwasan Da Suka Zaɓa

JAMB Ta Gargaɗi Manyan Makarantu Kan Canjawa Ɗalibai Kwasa-kwasan Da Suka Zaɓa

Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a ta Ƙasa JAMB a ranar Litinin tace canjawa Ɗalibi daga wannan Kwas zuwa wani, zai faru ne kaɗai da sanin Ɗaliban.

Magatakardan JAMB Farfesa Oloyede ya bayyana haka a cikin wani kundin jawabai da aka fitar ga manema labarai a Abuja.

Oloyede yace gargaɗin yayi dai-dai da tsarin Hukumar na hana canja kwasa-kwasai ga Ɗalibai, kamar yadda Ɗalibai suka bayyana alhinin su, har sa idan shine yake Son canja wa.

Sanarwar tace “Jawabin Magatakardan shine domin yayi jawabi akan kiran da wasu Manyan Makarantu suke yi kan JAMB ta basu dama su canjawa Ɗalibi Kwas daga wani zuwa wani a cikin yanar gizo na Makarantun su.

“Haka zalika muna son muyi jawabi akan cewa yana da wahala ka canja wa Ɗalibi wani abunda yake karanta a JAMB CAPS nashi, yana mai cewa tabbas dole canjin sai dalibi ya sani, sannan canjin zai yiwu.

“An ɗauki matakin ne domin magance canjawa Ɗalibai Kwasa-kwasan bayan sun cancanta su karanta wanda suka nema

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram