Tsare-Tsare 15 Da Za Mu Yi Idan Allah Ya Ba Mu Nasara A 2023 – Nurq Khalil

Dan takarar gwamna a karkashin tutar Jam’iyyar NNPP Engr. Nura Khalil, ya bayyana wasu tsare-tsare 15 da gwamnatinsa za ta aiwatar idan ya samu nasarar zama gwamnan jahar Katsina a 2023.

Ga tsare-tsaren kamar haka

1. Inganta Cigaban Rayuwar Matasa

2. Bawa Mata Da Matasa Jari
3. Kawo Aiyyukan Raya Jahar Katsina
4. Koya wa Matasa Sana’oin dogara da kai
5.Bunkasa Ilimi
6. Noma
7. Tsaro
8. Inganta Hanyoyin Sufuri
9. In Ganta Harkar lafiya da bada Magani Kyauta
10. Gina Rayuwar Dan Adam
11. Harkar Sadarwa
12. Bunkasa Tattalin Arziki
13. Wasanni
14. Samar Da Wutar Lantarki a jahar Katsina
15. Samar da Ruwan Sha A jahar Katsina

Wannan sune Abubuwa Guda Goma sha Biyar Wanda Engr Nura Khalil ya fadi cewa zai kawo wa jahar Katsina idan Allah ya ba shi nasara a 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Social media & sharing icons powered by UltimatelySocial
YouTube
YouTube
Instagram