Emefiele Ya Ce Tashin Farashin Kayayyakin Najeriya Iri Ɗaya Ne Da Na Sauran Ƙasashe

Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya ce babu bambanci tsakanin tashin farashin kayayyakin da ake fama da shi a kasar nan da na sauran kasashen duniya. Ya ce…

Da Ɗuminsa: Gwamnan Adamawa Ya Tsallake Rijiya Da Baya

Da Ɗuminsa: Gwamnan Adamawa Ya Tsallake Rijiya Da Baya Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya tsallake rijiya da baya bayan wata tifa ta kwace ta mutkushe wasu motoci a ayarinsa.…

Zan Fallasa Ɓarayin Mai Duk Girmansu Muddin Na Ci Zaɓe – Atiku

Zan Fallasa Ɓarayin Mai Duk Girmansu Muddin Na Ci Zaɓe – Atiku Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin bankadowa tare da fallasa masu satar…

Wani Mutum Ya Hallaka Ƙaramin Yaro Bayan Lalata Da Shi

Rundunar yan sanda jihar Ogun ta bayyana cewa ta kama wani mutum dan kimanin shekaru talatin da shidda mai suna Sikiru Ajibola wanda ake zargin da lalata da wani yaro…

Fursunoni 21 Na Zana Jarabawar SSCE A Gidan Yarin Jos

Fursunoni 21 Na Zana Jarabawar SSCE A Gidan Yarin Jos Fursunoni 21 da ke zaman gidan yari daban-daban a Jos ne ke zana jarrabawar kammala karatun sakandare, SSCE, ta watan…

MURIC Ta Koka Kan Gallaza Wa Ɗalibai Musulmai A Jami’o’i Mallakin Kiristoci A Najeriya

MURIC Ta Koka Kan Gallaza Wa Ɗalibai Musulmai A Jami’o’i Mallakin Kiristoci A Najeriya Kungiyar Kare Muradun Musulmai a Najeriya (MURIC) ta yi zargin ana gallaza wa dalibai Musulman da…

Tinubu Ya Buƙaci Ƴan Najeriya Da Su Baiwa Atiku Shawara Ya Koma Gida Ta Huta, Kada Ya Yi Asara

Tinubu Ya Buƙaci Ƴan Najeriya Da Su Baiwa Atiku Shawara Ya Koma Gida Ta Huta, Kada Ya Yi Asara Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya…

An Damƙe Wasu Jami’an EFCC Na Bogi A Delta

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Delta sun kama wasu jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC na jabu a jihar bisa zargin fasa-kwaurin sace-sacen…

Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Ranar Da Za’a Dawo Zirga-zirgar Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna

Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Ranar Da Za’a Dawo Zirga-zirgar Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna Jiirgin kasa Abuja zuwa Kaduna zai koma aiki ranar litinin 28 ga watan Nuwamba 2022. Wannan na…

INEC Ta Gindaya Wasu Sabbin Sharuɗɗa Ga Masu Yaƙin Neman Zaɓe

  Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, a ranar Alhamis, ta amince da bugawa da fitar da ka’idojin yakin neman zabe; da kuma kudaden zaɓe na jam’iyyun siyasa, dana…