Kamfani Daga Ƙasar Masar Zai Samar Da Kamfanin Shinkafa A Kano

Kamfani Daga Ƙasar Masar Zai Samar Da Kamfanin Shinkafa A Kano   Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana gamsuwar sa akan aikin da kasar Egypt za…

Zuwa Sati Mai Zuwa Yawan Jama’ar Duniya Zai Kai Biliyan 8

Zuwa Sati Mai Zuwa Yawan Jama’ar Duniya Zai Kai Biliyan 8 Majalisar Dinkin Duniya ta yi kiyasin cewa yawan al’ummar duniya zai karu zuwa biliyan 8 a tsakiyar watan Nuwamban…

Gwamnatin Sudan Ta Ce Za Ta Gudanar Da Bincike Kan Rikicin Hausawa Da Ƙabilu

Kamfanin dillancin labaran kasar sudan ya ruwaito cewa, Gwamnatin mulkin sojin kasar ta bayyana cewa, ta kafa wani kwamitin da zai gudanar da bincike kan rikicin da aka samu a…

Tinubu Ya Yi Wa Atiku Shaguɓe, Ya Ce Bazai Mulki Najeriya Daga Ƙasar Dubai Ba

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Tinubu, ya caccaki takwaransa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, a daidai lokacin da yakin neman zaben shugaban kasa na 2023 ke kara…

Ƴan Ƙasar Ukraine Sun Zargi Sojoji Da Lalata Ƙasar, Sun Juya Masu Baya

Wasu ƴan Ukraine sun dawo daga rakiyar sojojin kasar bayan da suka zargi sojojin da lalata kasar. Bakhmut na daga cikin wuraren da aka ce sojojin sun lalata da hare-hare,…

Koriya Ta Arewa Ta Harba Makami Mai Linzami Awa 5 Bayan Kamala Harris Ta Bar Yankin

Koriya ta Arewa ta harba wasu makamai masu linzami masu gajeren zango a teku, awa biyar bayan Mataimakiyar Shugaban Amurka, Kamala Harris ta kammala ziyara a Koriya ta Kudu. Yayin…

Jirgin Sojin Pakistan Ya Yi Hatsari, Ya Kashe Dukkan Mutanen Cikinsa

Wani jirgin sojin kasan Pakistan ya yi hatsari yayin wani sintirin da yake cikin dare a lardin Balochistan, inda ya kashe dukkan mutum shidan da ke cikinsa, ciki har da…

Cin Hanci Da Rashawa Shi Ya Kawo Cikas Ga Cigaban Nahiyar Afirka – Shugaba Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a a birnin New York ya koka kan yadda cin hanci da rashawa ya kawo cikas kan cigaban Afirka da kuma gurbatattun kasashe a…

Landan Ta Fitar Da Sunayen Ƴan Najeriya da Suka Mutu Suka Bar Tarin Dukiya Ba Magada

Daga Wakiliyarmu Amira Salisu Batsari. Gwamnatin Kasar Landan ta fitar da sunayen ƴan Najeriya mutum Hamsin da shidda da suka mutu a kasar wanda suke da tarin Dukiya, harda rukunin…

An Haramtawa Shugaban Ƙasar Zimbabwe Halartar Jana’izar Sarauniyar Ingila Elizabeth II

Sarki Charles na uku ya ki amincewa da bukatar shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa na halartar jana’izar Sarauniya Elizabeth ta biyu. A baya dai Mnangagwa a cikin wata wasikar ta’aziyya…