Tinubu Ne Zai Gaji Shugaba Buhari – Cewar Shugaban APC

Tinubu Ne Zai Gaji Shugaba Buhari – Cewar Shugaban APC Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya ce za a zabi dan takarar shugaban kasa, Bola Tinubu ne ya…

Buhari Ya Buƙaci A Ɗauki Matakin Gaggawa Domin Shawo Kan Matsalar Sauyin Yanayi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin din da ta gabata, ya yi kira da a dauki matakan gaggawa musamman daga kasashen da suka ci gaba, domin dakile illolin sauyin…

Buhari Yace Zai Cigaba Da Bunƙasa Noma Domin Wadatar Abinci Har A Fitar Da shi Kasashen Waje

Buhari Yace Zai Cigaba Da Bunƙasa Noma Domin Wadatar Abinci Har A Fitar Da shi Kasashen Waje Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta himmatu wajen bunkasa noma domin…

Dole Ne Buhari Ya Sanar Da Ƴan Najeriya Cutar Dake Damunsa – Edwin

Daya daga cikin Dattawan kasa kuma kwamishinan yada labarai a jamhuriya ta farko, Edwin Clark, a ranar Talata, ya caccaki shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan tafiyarsa zuwa birnin Landan na…

Buhari Ya Kira Taron Gaggawa Na Majalisar Tsaron Ƙasa

Buhari Ya Kira Taron Gaggawa Na Majalisar Tsaron Ƙasa Shugaba Muhammadu Buhari zai yi taron gaggawa da manyan jami’an tsaron kasar a Abuja a ranar Litinin. Wata sanarwa da kakakinsa,…

Buhari Ya Amince CBN Ya Sake Fasalin Kuɗin Najeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadin nan ya ce matakin da babban bankin Kasa CBN ya dauka na kaddamar da sabbin tsare-tsare tare da maye gurbin wasu kudade na…

A Halin Yanzu Ko Motar Aiki Bani Da’ita A Matsayin Minista – Keyamo

Karamin Ministan Kwadago da samar da ayyukan yi, Festus Keyamo, ya ce gwamnatin Buhari na da matsin, duba da yadda ministoci ke amfani da motocinsu na kashin kansu wajen gudanar…

Shi Ɗin Babbar Barazana Ce Ga Tsaron Ƙasa – Gwamnatin Buhari Ta Bayyana Dalilin Ƙin Sakin Nnamdi Kanu

Shi Ɗin Babbar Barazana Ce Ga Tsaron Ƙasa – Gwamnatin Buhari Ta Bayyana Dalilin Ƙin Sakin Nnamdi Kanu Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da ya sa ba za ta iya…

Zamu Ɗauki Nauyin Maganin Waɗanda Aka Kaiwa Hari A Benue – Saƙon Ta’aziyyar Buhari

Zamu Ɗauki Nauyin Maganin Waɗanda Aka Kaiwa Hari A Benue – Saƙon Ta’aziyyar Buhari   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da kashe-kashen da aka yi a jihar…

Kada Ku Kuskura Ku Yi Nadama Kan Zaɓen Buhari Ko Gwamnatin Sa – Tinubu Ga Ƴan Najeriya

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, APC a zaben 2023, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a ranar Asabar ya shaidawa ‘yan Nijeriya cewa kada su yi nadama kan shugaban kasa Muhammadu…