Ƙungiyar Ƙwadago Ta Buƙaci Buhari Ya Ƙarawa Ma’aikata Albashi

Kungiyar Kwadago ta Kasa ta ba da shawarar sake duba albashin kashi 50 cikin 100 “a fadin hukumar idan aka yi la’akari da gaskiyar lamarin da ke faruwa.” Kungiyar kwadagon…

Yajin Aikin ASUU: Ƴan Sanda Sun Tsaurara Matakan Tsaro A Abuja, Yayin Zanga-Zangar NLC

Yajin Aikin ASUU: Ƴan Sanda Sun Tsaurara Matakan Tsaro A Abuja, Yayin Zanga-Zangar NLC Jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya sun tsaurara matakan tsaro a kusa da Unity Fountain da ke…

Rahoton DSS Bazai Hana Mu Gudanar Da Zanga-Zanga Ba – NLC Ga FG

Kwamitin aiki wanda ya hada da kungiyar ma’aikatan da ba na ilimi ba da kuma kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya, sun ce zanga-zangar da suke shirin yi na hadin gwiwa…

NLC Za Ta Shirya Zanga-zangar Kwana Ɗaya Kan Yajin Aikin ASUU, Da Ƙungiyoyin Jami’o’i

Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa a ranar Alhamis tace zata gudanar da zanga-zangar kwana ɗaya, domin tilastawa Gwamnatin Tarayya ta biya dukkanin buƙatun Ƙungiyoyin Jami’o’i. Ƙungiyar tace rahoto daga Kwamitin Ayyuka…

Ƙugiyar Ƙwadago Ta Yi Gargaɗi Game Da Matsalar Tsaro Tare Da Cewa Barazana Ce Ga Dimokraɗiyar Najeriya

Ƙungiyar ƴan Ƙwadago a Najeriya ta yi gargadin cewa halin da ake ciki na rashin tsaro a kasar barazana ce ga dimokradiyyar kasar. Ta ce rashin tsaro da ya tabarbare…

Kungiyar Kwadago Ta Najeriya Na Shirin Yin Zanga-Zanga

Mai yiwuwa kungiyar kwadago ta kasa a Najeriya, NLC, ta gudanar da zanga-zangar gama-gari a ranar 1 ga watan Fabrairun 2022. Majalisar zartaswar kungiyar ce ta yanke shawarar daukar matakin…