Bana shekara 10 ke nan da sace ƴan matan su 276 daga makarantar sakandiren gwamnati […]
Sau Nawa Kenan Babban Layin Wutar Lantarkin Najeriya Ya Faɗi A 2024?
Babban layin wutar lantarkin Nijeriya ya sake faɗuwa. Layin ya faɗi ne da misalin ƙarfe […]
Kotu Ta Tasa Ƙeyar Bobrisky Zuwa Gidan Kaso Tsawon Wata 6
Babbar kotun tarayya da ke Legas ta yankewa Bobrisky hukuncin ɗaurin wata 6 a gidan […]
Iyayen Ɗaliban Chibok Na Son Ganawa Da Uwargidan Shugaban Ƙasa
Iyayen sauran ƴan mata ɗaliban makarantar sakandiren gwamnati ta garin Chibok a jihar Barno su […]
Ƴan Fim A Katsina Sun Shirya Taron Addu’a Ga Marigayiya Daso
Wasu masu harkar sana’ar shirya fina-finan Hausa a jihar Katsina sun shirya taron addu’a ga […]
Gwamnatin Katsina Ta Baiwa Ma’aikata Hutu Ranar Juma’a, 11 Maris
Gwamnatin jihar Katsina ta baiwa ma’aikatan jihar hutu ranar Juma’a, 12 ga watan Maris. Gwamnan […]
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙara Hutun Sallah Ƙarama Har Zuwa Alhamis
Gwamnatin Nijeriya ta sanar da ƙarin ranakun hutun Sallah har zuwa Alhamis, 11 ga watan […]
Ƴan Bindiga Sun Kashe Ƴan Banga Masu Yawa A jihar Neja
Rahotanni daga jihar Neja na cewa ƴan sakai (ƴan banga) masu yawan gaske sun mutu […]
An Kashe Ɗan Ta’adda Dangote Na Yankin Jibia
Rahotannin da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta da bamu tabbatar ba na cewa an […]
Wani Malami Da Mabiyansa Sun Yi Sallar Eid A Garin Sokoto
Sheikh Musa Lukwa, wani fitaccen malamin addinin Muslunci a garin Sokoto ya jagoranci mabiyansa inda […]